Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Ado Gwanja. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da: Kujera. Gwanja & Saniyo. Uwa. Bommali. Salon Kida. Asha Rawa. Daki Baluwa. Kilu ta ja Bau.